Skip to content

Ayoyin Littafi Mai Tsarki game da Shewbread: Prepared by Levites

2 ayoyi · 26 fannoni

Ayoyi game da Prepared by Levites

  1. Waɗansu ’yan’uwansu Kohatawa ne suke lura da shiryawa burodin da ake kaiwa a tebur a kowane Asabbaci.

  2. Su ne za su lura da burodin da aka ajiye a tebur, lallausan gari don hadaya ta gari, waina marar yisti, toyawa da kwaɓawa, da kuma dukan awon yawa da kuma girman abubuwa.