Ayoyin Littafi Mai Tsarki game da Shewbread: Placed on the table of shewbread
Ayoyi game da Placed on the table of shewbread
Musa ya sa teburin a Tentin Sujada, a gefen arewa na tabanakul waje da labulen.
Ya shirya burodin a kai a gaban Ubangiji, yadda Ubangiji ya umarce shi.