Ayoyin Littafi Mai Tsarki game da Shewbread: After removal from the table given to the priests
Ayoyi game da After removal from the table given to the priests
Wannan burodin zai zama na Haruna da ’ya’yansa maza, waɗanda za su ci a tsattsarkan wuri, gama sashe ne mafi tsarki na rabonsu na kullum na hadayar da aka yi da wuta ga Ubangiji.”