Ayoyin Littafi Mai Tsarki game da Shewbread: Pure frankincense placed on
Ayoyi game da Pure frankincense placed on
Za a zuba turare a kowane layin dunƙulen burodin don yă kasance abin tunawa a bisa burodin. Turaren zai ƙone a madadin burodin don yă zama kamar hadayar da aka miƙa da wuta ga Ubangiji.