Ayoyin Littafi Mai Tsarki game da Serpents: Often sent as a punishment
Ayoyi game da Often sent as a punishment
Sai Ubangiji ya aiko da macizai masu dafin a cikinsu, suka sassari mutane, Isra’ilawa masu yawa kuwa suka mutu.
Zan aika da yunwa mai tsanani a kansu, zazzaɓi mai zafi da muguwar annoba; zan aika da haƙoran namun jeji a kansu, da dafin mesa masu ja da ciki.
Kada mu gwada Kiristi yadda waɗansunsu suka yi, har macizai suka kakkashe su.