Ayoyin Littafi Mai Tsarki game da Serpents: Produced from eggs
Ayoyi game da Produced from eggs
Suna ƙyanƙyashe ƙwan kāsā su kuma saƙa yanar gizo-gizo. Duk wanda ya ci ƙwansu zai mutu, kuma sa’ad da ƙwan ya fashe, zai ƙyanƙyashe kububuwa.