Tsallake zuwa abun ciki

Ayoyin Littafi Mai Tsarki game da Serpents: Power over, given to the disciples

2 ayoyi · 26 fannoni

Ayoyi game da Power over, given to the disciples

  1. Za su ɗauki macizai da hannuwansu. In kuwa suka sha mugun dafi, ba zai cuce su ba ko kaɗan. Za su ɗibiya hannuwansu a kan marasa lafiya, su kuwa warke.”

  2. Na ba ku iko da za ku tattaka macizai, da kunamai, ku kuma shawo kan dukan ikon abokin gāba, kuma ba wani lahani da zai same ku.