Ayoyin Littafi Mai Tsarki game da Serpents: Many kinds of poisonous
Ayoyi game da Many kinds of poisonous
Zan aika da yunwa mai tsanani a kansu, zazzaɓi mai zafi da muguwar annoba; zan aika da haƙoran namun jeji a kansu, da dafin mesa masu ja da ciki.
Dafinsu ya yi kamar dafin maciji, kamar na gamsheƙan da ya toshe kunnuwansa,