Tsallake zuwa abun ciki

Ayoyin Littafi Mai Tsarki game da Serpents: Israelites cured by looking at one of brass

4 ayoyi · 26 fannoni

Ayoyi game da Israelites cured by looking at one of brass

  1. Ubangiji ya ce wa Musa, “Ka ƙera siffar maciji ka rataye shi a bisa doguwar sanda; kowa da maciji ya sare shi, idan ya dubi macijin nan da ka rataye, zai rayu.”

  2. Saboda haka Musa ya ƙera macijin tagulla, ya kuma rataye shi bisa doguwar sanda. Sa’an nan duk wanda maciji ya sare shi, ya kuma dubi macijin tagullar, zai warke.

  3. Kamar dai yadda Musa ya ɗaga maciji a hamada, haka dole ne a ɗaga Ɗan Mutum,

  4. don duk mai gaskata da shi ya sami rai madawwami.”