Tsallake zuwa abun ciki

Ayoyin Littafi Mai Tsarki game da Reasoning: To be applied to religion

2 ayoyi · 8 fannoni

Ayoyi game da To be applied to religion

  1. Ina magana da ku a kan ku mutane ne fa masu azanci; ku duba da kanku ku ga abin da nake faɗa.

  2. Sai dai a cikin zukatanku ku keɓe Kiristi a matsayin Ubangiji. A kullum, ku kasance a shirye ku ba da amsa ga duk wanda yake neman ku ba da dalilin wannan begen da kuke da shi. Amma ku yi wannan cikin tawali’u da ladabi,