Ayoyin Littafi Mai Tsarki game da Reasoning: Natural understanding
Ayoyi game da Natural understanding
A lokacin nan hankalina ya komo mini, sai aka mayar mini da masarautata mai daraja, da martabata, da girmana. ’Yan majalisata da fadawana suka nemo ni. Aka maido ni kan gadon sarautata da daraja fiye da ta dā.