Ayoyin Littafi Mai Tsarki game da Reasoning: Not a sufficient guide in human affairs
Ayoyi game da Not a sufficient guide in human affairs
Kada ku yi kamar yadda muke yi a nan yau, yadda kowa yake yin abin da ya ga dama.
Ka dogara ga Ubangiji da dukan zuciyarka kada kuma ka dangana ga ganewarka;
Akwai hanyar da ta yi kamar tana daidai ga mutum, amma a ƙarshe takan kai ga mutuwa.