Tsallake zuwa abun ciki

Ayoyin Littafi Mai Tsarki game da Reasoning: Of the Pharisees

3 ayoyi · 8 fannoni

Ayoyi game da Of the Pharisees

  1. Farisiyawa da malaman dokoki suka fara yin tunani a zukatansu, “Wane ne wannan mutum da yake saɓo haka? Wa zai iya gafarta zunubai, in ba Allah kaɗai ba?”

  2. Yesu ya san abin da suke tunani, sai ya yi tambaya ya ce, “Don me kuke tunanin waɗannan abubuwa a zukatanku?

  3. Sai suka yi shawara da junansu, suka ce, “In muka ce, ‘Daga sama ne,’ zai tambaya, ‘To, don me ba ku gaskata shi ba?’