Ayoyin Littafi Mai Tsarki game da Prudence: Denounced by God
Ayoyi game da Denounced by God
Kaiton waɗanda suke tsammani suna da hikima da kuma wayo a idonsu.
Kaiton waɗanda suke zuwa manyan zurfafa don su ɓoye shirye-shiryensu daga Ubangiji, waɗanda suke aikinsu cikin duhu su yi tunani, “Wa yake ganinmu? Wa zai sani?”