Ayoyin Littafi Mai Tsarki game da Prudence: Suppress angry feelings
Ayoyi game da Suppress angry feelings
Wawa kan nuna fushinsa nan take, amma mai la’akari kan ƙyale zargi.
Hikimar mutum kan ba shi haƙuri; ɗaukakarsa ce ya ƙyale laifi.