Tsallake zuwa abun ciki

Ayoyin Littafi Mai Tsarki game da Prudence: Saints should especially exercise, in their intercourse with unbelievers

3 ayoyi · 40 fannoni

Ayoyi game da Saints should especially exercise, in their intercourse with unbelievers

  1. “Ina aikan ku kamar tumaki a cikin kyarketai. Saboda haka ku zama masu wayo kamar macizai, kuma marasa ɓarna kamar kurciyoyi.

  2. Sai ku yi hankali sosai da yadda kuke rayuwa, kada ku zama kamar marasa hikima, sai dai kamar masu hikima.

  3. Ku zama masu hikima a yadda kuke ma’amala da waɗanda suke ba masu bi ba; ku kuma yi amfani da kowane zarafi.