Ayoyin Littafi Mai Tsarki game da Prudence: Understand the ways of God
Ayoyi game da Understand the ways of God
Wane ne yake da hikima? Zai gane waɗannan abubuwa. Hanyoyin Ubangiji daidai ne; masu adalci sukan yi tafiya a kansu, amma ’yan tawaye sukan yi tuntuɓe a kansu.