Skip to content

Ayoyin Littafi Mai Tsarki game da Prisoners: Released at feasts

6 ayoyi · 22 fannoni

Ayoyi game da Released at feasts

  1. A wannan irin Biki, gwamna yana da wata al’ada, ta sakin ɗan kurkuku guda wanda taron suka zaɓa.

  2. To, a wannan lokaci kuwa suna da wani shahararren ɗan kurkuku da ake kira Barabbas.

  3. Saboda haka da taron suka taru, sai Bilatus ya tambaye su ya ce, “Wane ne a cikinsu kuke so in sakar muku. Barabbas ko Yesu wanda ake kira Kiristi?”

  4. Yanzu fa, al’ada ce a lokacin Bikin, a saki ɗan kurkuku guda wanda mutane suka roƙa.

  5. (For of necessity he must release one unto them at the feast.)

  6. Amma fa kuna da wata al’ada in lokacin Bikin Ƙetarewa ya yi, nakan sakar muku da ɗan kurkuku ɗaya. To, kuna so in sakar muku ‘sarkin Yahudawa’?”