Ayoyin Littafi Mai Tsarki game da Prisoners: Required to labor
Ayoyi game da Required to labor
Sa’an nan Filistiyawa suka fizge shi, suka ƙwaƙule idanunsa suka gangara da shi zuwa Gaza. Da suka daure shi da sarƙoƙin tagulla, sai aka sa shi yana niƙa a kurkuku.