Tsallake zuwa abun ciki

Ayoyin Littafi Mai Tsarki game da Pillars: Stability of Christ

2 ayoyi · 27 fannoni

Ayoyi game da Stability of Christ

  1. Ƙafafunsa sun yi kamar ginshiƙan dutsen alabastar da aka kafa su a cikin rammukar zinariya. Kamanninsa ya yi kamar Lebanon, mafi kyau kamar itacen al’ul nasa.

  2. Sai na ga wani babban mala’ika yana saukowa daga sama. An lulluɓe shi da girgije, bakan gizo kuma yana kansa; fuskarsa tana kama da rana, ƙafafunsa kuma suna kama da ginshiƙan wuta.