Tsallake zuwa abun ciki

Ayoyin Littafi Mai Tsarki game da Pillars: In honour of idols

2 ayoyi · 27 fannoni

Ayoyi game da In honour of idols

  1. “ ‘Kada ku yi gumaka, ko ku kafa siffa, ko al’amudi wa kanku, kada kuma ku sa sassaƙaƙƙun duwatsu a ƙasarku don ku rusuna musu. Ni ne Ubangiji Allahnku.

  2. Ga abin da za ku yi da su, za ku rurrushe bagadansu, ku ragargaza keɓaɓɓun duwatsunsu, ku farfashe ginshiƙan Asheransu, ku kuma ƙona gumakansu da wuta.