Tsallake zuwa abun ciki

Ayoyin Littafi Mai Tsarki game da Pillars: Saints who overcome in Christ

1 aya · 27 fannoni

Ayoyi game da Saints who overcome in Christ

  1. Duk wanda ya ci nasara zan mai da shi ginshiƙi a haikalin Allahna. Ba kuwa zai sāke barin wurin ba. Zan rubuta a kansa sunan Allahna da kuma sunan birnin Allahna, sabuwar Urushalima, wadda take saukowa daga sama daga Allahna; ni kuma zan rubuta a kansa sabon sunana.