Ayoyin Littafi Mai Tsarki game da Pillar: Of Solomon's palaces
Ayoyi game da Of Solomon's palaces
Ya yi babban zaure mai ginshiƙai, tsawonsa kamu hamsin, fāɗinsa kuwa kamu talatin. A gabansa kuwa akwai shirayi, kuma a gaban wannan shirayi akwai ginshiƙai da kuma rufin da yake a shimfiɗe.