Ayoyin Littafi Mai Tsarki game da Perfection: Ministers appointed to lead saints to
Ayoyi game da Ministers appointed to lead saints to
Ya yi haka don yă shirya mutanensa saboda ayyukan hidima, don a gina jikin Kiristi.
Saboda haka ko’ina muka tafi, muna shela, muna gargaɗi, muna kuma koyar da kowa da dukan hikima, don mu miƙa kowa cikakke a cikin Kiristi.