Ayoyin Littafi Mai Tsarki game da Perfection: Entire devotedness
Ayoyi game da Entire devotedness
Yesu ya amsa ya ce, “In kana so ka zama cikakke, ka je, ka sayar da dukan dukiyarka ka kuma ba matalauta, za ka kuwa sami dukiya a sama. Sa’an nan ka zo, ka bi ni.”