Ayoyin Littafi Mai Tsarki game da Perfection: Saints commanded to aim at
Ayoyi game da Saints commanded to aim at
Sa’ad da Abram ya yi shekaru 99, sai Ubangiji ya bayyana a gare shi ya ce, ni “Ni ne Allah Maɗaukaki, ka yi tafiya a gabana ka kuma zama marar abin zargi.
Dole ku zama marasa zargi a gaban Ubangiji Allahnku.