Ayoyin Littafi Mai Tsarki game da Perfection: Impossibility of attaining to
Ayoyi game da Impossibility of attaining to
“Sa’ad da suka yi maka zunubi, gama babu wani wanda ba ya zunubi, ka kuwa yi fushi da su ka miƙa su ga abokin gāba, wanda ya kai su zaman bauta a ƙasa mai nisa ko kuwa kusa;
Ga duk cikakke na ga kāsawa; amma umarnanka ba su da iyaka.