Ayoyin Littafi Mai Tsarki game da Perfection: Blessedness of
Ayoyi game da Blessedness of
Ka dubi marasa zargi, ka lura da adali; akwai sa zuciya domin mutum mai salama.
Gama masu aikata gaskiya za su zauna a cikin ƙasar, marasa laifi kuma za su kasance a cikinta;