Ayoyin Littafi Mai Tsarki game da Perfection: Purity and holiness in speech
Ayoyi game da Purity and holiness in speech
Dukanmu mukan yi tuntuɓe a hanyoyi dabam-dabam. In wani bai taɓa yin kuskure a cikin maganarsa ba, shi cikakke ne, yana kuma iya ƙame dukan jikinsa.