Ayoyin Littafi Mai Tsarki game da Perfection: Saints follow after
Ayoyi game da Saints follow after
Hanyar adali kamar fitowar rana ce, sai ƙara haske take yi, har ta kai tsaka.
Ba cewa na riga na sami dukan wannan ba ne, ko kuma an riga an mai da ni cikakke ba, sai dai ina nacewa don in kai ga samun abin da Kiristi Yesu ya riƙe ni saboda shi.