Ayoyin Littafi Mai Tsarki game da Offerings: To be made to God alone
Ayoyi game da To be made to God alone
“Duk wanda ya yi hadaya ga wani allah ban da Ubangiji, dole a hallaka shi.
Mala’ikan Ubangiji ya ce, “Ko kun sa na tsaya, ba zan ci abincinku ba. Amma in kun shirya hadaya ta ƙonawa, ku miƙa wa Ubangiji.” (Manowa bai gane cewa mala’ikan Ubangiji ne ba.)