Skip to content

Gideoni

5 ayoyi · 1 ɗan gida

Ayoyin da suka ambaci Gideoni

  1. daga kabilar Benyamin, Abidan ɗan Gideyoni;

  2. Na biye da su su ne mutanen Benyamin. Shugaban mutanensu kuwa Abidan ɗan Gideyoni.

  3. A rana ta tara, Abidan ɗan Gideyoni, shugaban mutanen Benyamin, ya kawo hadayarsa.

  4. da shanu biyu, raguna biyar, bunsurai biyar da kuma ’yan raguna biyar, dukansu bana ɗaya-ɗaya, a miƙa su hadaya ta salama. Wannan ita ce hadayar Abidan ɗan Gideyoni.

  5. Abidan ɗan Gideyoni kuma shi ne shugaban ɓangaren kabilar Benyamin.