Ayoyin Littafi Mai Tsarki game da Offerings: Declared to be most holy
Ayoyi game da Declared to be most holy
Kai za ka riƙe sashe mafi tsarki na hadayun da suka ragu daga wuta. Daga dukan kyautai mafi tsarki na hadayun da suka miƙa mini, ko ta gari, ko don zunubi, ko kuma don laifi, wannan kashi naka ne da ’ya’yanka.