Ayoyin Littafi Mai Tsarki game da Offerings: All animal sacrifices must be eight days old or over
Ayoyi game da All animal sacrifices must be eight days old or over
“Sa’ad da aka haifi ɗan maraƙi, tunkiya, ko akuya, sai yă kasance da mahaifiyarsa kwana bakwai. Daga rana ta takwas zuwa gaba, zai zama yardajje hadaya, hadaya ce da aka ƙone da wuta ga Ubangiji.