Tsallake zuwa abun ciki

Ayoyin Littafi Mai Tsarki game da Offerings: Brought in a clean vessel

1 aya · 61 fannoni

Ayoyi game da Brought in a clean vessel

  1. Za su kuma dawo da dukan ’yan’uwanku, daga dukan al’ummai, zuwa dutsena mai tsarki a Urushalima kamar hadaya ga Ubangiji, a kan dawakai, a kekunan yaƙi da wagonu, da kuma a kan alfadarai da kuma raƙuma,” in ji Ubangiji. “Za su kawo su, kamar yadda Isra’ilawa suke kawo hadayun hatsi, zuwa haikalin Ubangiji a cikin tsabtatattun kore.