Ayoyin Littafi Mai Tsarki game da Offerings: Offered in righteous
Ayoyi game da Offered in righteous
Zai zama kamar mai tace azurfa da mai tsarkaketa; zai tsabtacce Lawiyawa, yă kuma tace su kamar zinariya da azurfa. Sa’an nan Ubangiji zai sami mutanen da za su kawo hadayu a cikin adalci.