Tsallake zuwa abun ciki

Ayoyin Littafi Mai Tsarki game da Mountain: Jesus goes up into, for prayer

3 ayoyi · 11 fannoni

Ayoyi game da Jesus goes up into, for prayer

  1. Bayan ya sallame su, sai ya haura bisan gefen dutse shi kaɗai don yă yi addu’a. Da yamma ta yi, yana can shi kaɗai,

  2. Wata rana, a cikin kwanakin nan, Yesu ya je wani dutse domin yă yi addu’a, ya kuma kwana yana addu’a ga Allah.

  3. Bayan kamar kwana takwas da yin wannan magana, sai Yesu ya ɗauki Bitrus, da Yohanna, da kuma Yaƙub, suka hau kan dutse tare don yin addu’a.