Gibeath-elohim
An kuma san shi da: hill
31.9300, 35.2200 Duba a Google Maps
Ayoyin da suka ambaci Gibeath-elohim
“Bayan wannan, za ka tafi Gebiya ta Allah, inda sansanin Filistiyawa yake. Kana shiga garin, za ka sadu da jerin gwanon annabawa suna gangarowa daga tudu, ana kaɗa garaya, ana bugan ganguna, ana hura sarewa, ana kuma bugan molo, a gabansu, su kuma za su yi ta annabci.