Tsallake zuwa abun ciki

Ayoyin Littafi Mai Tsarki game da Missionary Work By Ministers: No limits to the sphere of

3 ayoyi · 32 fannoni

Ayoyi game da No limits to the sphere of

  1. Ba za su yi lahani ko su hallaka wani a dutsena mai tsarki ba, gama duniya za tă cika da sanin Ubangiji kamar yadda ruwaye suka rufe teku.

  2. Ya ce, musu, “Ku tafi cikin dukan duniya, ku yi wa’azin bishara ga dukan halitta.

  3. Sai na ga wani mala’ika yana tashi sama a tsakiyar sararin sama, yana kuma da madawwamiyar bishara wadda zai yi shela ga waɗanda suke zama a duniya, ga kowace al’umma, kabila, harshe, da kuma jama’a.