Tsallake zuwa abun ciki

Ayoyin Littafi Mai Tsarki game da Missionary Work By Ministers: Guilt and danger of shrinking from

2 ayoyi · 32 fannoni

Ayoyi game da Guilt and danger of shrinking from

  1. Amma Yunana ya gudu daga Ubangiji ya nufi Tarshish. Ya gangara zuwa Yaffa, inda ya sami jirgin ruwa mai shirin tashi daga tashar. Bayan ya biya kuɗin tafiya, sai ya shiga jirgi ya kama hanya zuwa Tarshish don yă tsere wa Ubangiji.

  2. Sai Ubangiji ya aika da babban iska a bisan teku, hadiri ya tsananta ƙwarai har jirgin ya yi barazanar farfashewa.