Ayoyin Littafi Mai Tsarki game da Missionary Work By Ministers: A cause of joy
Ayoyi game da A cause of joy
Ikkilisiya ta raka su suka tafi, yayinda suke ratsawa ta Funisiya da Samariya, suka ba da labari yadda Al’ummai suka tuba. Wannan labarin ya sa dukan ’yan’uwa suka yi murna ƙwarai.