Ayoyin Littafi Mai Tsarki game da Mills: Male captives often employed at
Ayoyi game da Male captives often employed at
Sa’ad da mutane suka gan shi, sai suka yabi allahnsu, suna cewa, “Allahnmu ya bashe abokin gābanmu a hannunmu, wanda ya lalace ƙasarmu ya kuma raɓanya kisan mutanenmu.”
Samari suna faman yin niƙa; yara kuma suna fama da ƙyar da nauyin kayan itace.