Ayoyin Littafi Mai Tsarki game da Mills: Female servants usually employed at
Ayoyi game da Female servants usually employed at
Kowane ɗan fari, namiji, a Masar zai mutu, daga kan ɗan fari na Fir’auna wanda zai ci gadon sarauta, har zuwa kan ɗan fari na baiwa, wadda take niƙa, da kuma dukan ’yan farin shanu.
Mata biyu za su kasance suna niƙa; za a ɗau ɗaya a bar ɗaya.