Tsallake zuwa abun ciki

Ayoyin Littafi Mai Tsarki game da Mills: (Grinding at,) of degradation

2 ayoyi · 12 fannoni

Ayoyi game da (Grinding at,) of degradation

  1. “Ki gangara, ki zauna a ƙura, Budurwa Diyar Babilon; ki zauna a ƙasa ba tare da rawani ba, Diyar Babiloniyawa. Ba za a ƙara kira ke marar ƙarfi ’yar gata ba.

  2. Ɗauki dutsen niƙa ki niƙa gari; ki kware lulluɓinki. Ki ɗaga fatarinki ki bar ƙafafunki tsirara, ki kuma yi ta ratsa cikin rafuffuka.