Ayoyin Littafi Mai Tsarki game da Mills: Manna in the wilderness
Ayoyi game da Manna in the wilderness
Mutane sukan fita su tattara ta, su niƙa a dutsen niƙa, ko kuwa su daka a turmi. Su dafa, ko su yi waina da ita. Ɗanɗanonta yakan yi kamar abin da aka yi da man zaitun.