Ayoyin Littafi Mai Tsarki game da Milk: Of sheep
Ayoyi game da Of sheep
da kindirmo da madara daga shanu da tumaki da ƙibabbun tumaki da awaki, da zaɓaɓɓun ragunan Bashan da kuma ƙwayoyin alkama mafi kyau. Ka sha ruwan inabi ja wur mai kumfa.
A ranar, mutum zai bar karsana ɗaya da awaki biyu da rai.
Kuma saboda yalwa madarar da suke bayarwa, zai kasance da madarar da zai sha. Dukan waɗanda suka rage a ƙasar za su sha madara da zuma.