Tsallake zuwa abun ciki

Ayoyin Littafi Mai Tsarki game da Milk: Kid not to be seethed in its mother's milk

2 ayoyi · 23 fannoni

Ayoyi game da Kid not to be seethed in its mother's milk

  1. “Dole ne ku kawo mafi kyau daga nunan fari na gonakinku a gidan Ubangiji Allahnku. “Kada ku dafa ɗan akuya a cikin madarar mahaifiyarsa.

  2. Kada ku ci abin da kun samu ya riga ya mutu. Za ku iya ba wa baren da yake zama a cikin wani daga biranenku, zai kuwa iya cinsa, ko kuwa za ku iya sayar da shi wa baƙo. Amma ku jama’a ce mai tsarki ga Ubangiji Allahnku. Kada ku dafa ɗan akuya a cikin madara mamansa.