Tsallake zuwa abun ciki

Ayoyin Littafi Mai Tsarki game da Milk: Flocks and herds fed for supply of

5 ayoyi · 23 fannoni

Ayoyi game da Flocks and herds fed for supply of

  1. Ka tabbata ka san lafiyar garken tumakinka, ka mai da hankali ga garken shanunka;

  2. Za ka kasance da madarar awaki mai yawa don ka ciyar da kanka da kuma iyalinka ka kuma inganta bayinka mata.

  3. A ranar, mutum zai bar karsana ɗaya da awaki biyu da rai.

  4. Kuma saboda yalwa madarar da suke bayarwa, zai kasance da madarar da zai sha. Dukan waɗanda suka rage a ƙasar za su sha madara da zuma.

  5. Wa yake ciyar da kansa yayinda yake aikin soja? Wa yake shukar gonar inabi, da ba ya cin amfaninta? Wa yake kiwon garke, da ba ya sha madararsa?