Skip to content

Shittim

1 verse

31.8500, 35.6400 Duba a Google Maps

Ayoyin da suka ambaci Shittim

  1. “A wannan rana duwatsu za su ɗiga da sabon ruwan inabi, tuddai kuma za su malmalo madara; dukan rafuffukan Yahuda za su yi ta gudano da ruwa. Maɓulɓula kuma za tă fito daga gidan Ubangiji haka ma ruwa a kwarin itatuwan ƙirya.