Ayoyin Littafi Mai Tsarki game da Milk: Wealth of the Gentiles
Ayoyi game da Wealth of the Gentiles
Za ki sha madarar al’ummai a kuma shayar da ke da nonon sarauta. Sa’an nan za ki san cewa ni, Ubangiji, ni ne Mai Cetonki, Mai Fansarki, Mai Ikon nan na Yaƙub.